jerin jaruman kannywood wanda su ka samu koma baya a masana’antar 😭

rahoto kan wasu furodusoshin Masana’antar Kannywood da suka shahara a baya, amma yanzu aka daina jin duriyarsu duk da cewa suna nan da ransu. A wannan makon, Aminiya ta zakulo wasu jarumai maza da mata da suma aka daina jin duriyarsu a masana’antar.
Aminu Ilu wanda aka fi sani da Aminu Acid jarumi ne da ya yi fice a zamaninsa, wanda daga baya ya koma makaranta a Ibadan, inda ya karanci bangaren kiwon lafiya. Yanzu haka yana aiki ne da Gwamnatin Jihar Kano.






No comments:
Post a Comment